Centre for Information Technology and Development

Citad ta Karrama Matasan da Suka shiga Gasar da ta Shirya

Listen to this article

A yau ne cibiyar fasahar sadarwa da cigaban al’umma (CITAD) ta mekawa wandansu matasa guda uku yan makarantun gaba da sakandire kyautar ladar cin gasar rubutu a kan yadda za a yaki cin hanci da rashawa wanda cibiyar ta kirkiro domin samar da mafita daga halin da kasar ta tsinci kanta.

Shugabar shirye-shirye ta sashen yaki da cin hancin ta CITAD Maryam Ado Haruna ce ta baiwa wanda suka samu damar lashe gasar ta wanan karo kyautar kudin yau a babban offishinsu da ke Jihar Kano.

Wadanda suka samu damar lashe gasar sun hada da Maimunat Abdulwab daga Jami’ar Ahmadu Bello ta zaria (ABU) da Offor Christopher daga Jami’ar UNN ta Nsukka, da kuma Na’ima Adamu ta shashin kula da muhali a Kano State Polytechnic.

Maryam ta bayyana rashin jin dadin ta bisa ganin yaddda matasa basu dauki wannan gasa da muhimmanci ba, A cewar ta “yawancin wanda suka yi rubutun sun yi kadan kuma basu bi ka’idar tsarin da ake bi ba wajen bada kyautar, duk da duba da lokacin da suke batawa a bisa yanar gizo wajen tsokaci akan rashawa amma basu yin kokari wajen rubuto hanyoyin magance aukuwar hakan ba.”

Kyautar 30,000 ce za a bawa na daya, na biyu 20,000 na uku kuma 10,000 amma a wannan karo ba wanda ya samu lashes kobo a dalilin rashin yawan shiga gasar, wannnan karon wadanda suka samu nasara an basu 10,000 ne kawai.

Picture of Suhail Sani

Suhail Sani

Technical Officer (Online services) Web, and mobile apps developer (cyber security).

Leave a Replay

bahis siteleriiptv satın aliptv satın altaraftarium24casibomgrandpashabetbursa escortbursa escortgrandpashabet girişgrandpashabetJojobettotem casinogoley90eskort marmariscasibomRomabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpalacebet casinokralbetgrandpashabettipobetLunabetBetorderpusulabet girişjojobetjojobet girişCasibombetasuseros mac tvslot sitelerideneme bonususlot siteleriultrabetmeritbet girişmeritbetkralbetJojobetJojobetdeneme bonusu veren sitelergrandpashabet girişgrandpashabet girişgrandpashabet girişdeneme bonusu veren sitelergrandpashabet girişGrandPashaBet Şikayetgrandpashabet girişgrandpashabetbetvaktigrandpashabetdeneme bonusu veren sitelerdeneme bonusudeneme bonusu veren sitelertambet güncel giriştaraftarium24justin tvrestbetdeneme bonusujustin tvmatadorbetcasibombelugabahiscasibombetgitpiabellacasinobetplayjojobetjojobet girişbetsalvadorsonbahis girişbetgarantibetgaranti girişwbahiswbahis girişbetsalvadornesinecasino girişnesinecasinoibizabet girişibizabetbahiscom girişbahiscomBettilt girişBettiltjojobet resmi adresmatbet girişsekabet girişpusulabet girişcasinoroyalbetsalvadorpalacebetteosbetbahiscasinoromabetgameofbetradissonbetcratosroyalbetgrandpashabetimajbet girişsuperbetinonwinligobettipobetgates of olympussezarcasinosezarcasinomarsbahiscasinowonjojobetjojobetbettiltbahiscomsuperbetinhititbetholiganbetgrandpashabetmatbetmarsbahispusulabetmarsbahisjojobet girişPusulabetPusulabetGrandpashabetgrandpashabet girişHoliganbetdeneme bonususuperbetin girişimajbetmatbetpusulabet girişvdcasinomatbetmarsbahisimajbetmatbet girişpusulabetcasibom girişcasibomjojobet girişgrandpashabetjojobetgrandpashabet güncel girişdeneme bonusu veren sitelergrandpashabetjojobetholiganbet giriş