CITAD Ta Gudanar Da Taron Wayar Da Kan Al’umma Kan Amfanin Fasahar Sadarwa Ga Mazauna Yankunan Karkara.
A Æ™oÆ™arin ta na ganin an samarwa da al’ummar da su ke zaune a yankunan karkara, cibiyar bunÆ™asa fasahar sadarwa da cigaban al’umma CITAD, ta gudanar da wani taro na wuni É—aya wanda ya gudana a cibiyar fasahar sadarwa ta Æ™auyen Pasepa a yankin Æ™aramar hukumar Bwari da ke Abuja, ya mayar da hankali ne
CITAD, Others to Form Coalition to Promote Community Networks, Digital Inclusion
THE Centre for Information Technology and Development (CITAD) and other stakeholders have resolved to form a coalition aimed at popularising community networks as a tool to address digital divide by promoting and popularising digital inclusion in the country, a communiqué at the end of a consultative meeting of civil society organisations on community network hosted
CITAD Benefits From Multi-Million Dollar MacArthur Grant to Promote Vaccine Acceptance
THE Centre for Information Technology and Development (CITAD) has been awarded a multi-million dollar grant by the John D. and Catherine T. MacArthur Foundation to promote vaccine acceptance and access for marginalised groups in northern part of Nigeria. YZ Ya’u Executive Director CITAD The grant is part of roughly $80 million (N32,876,134,816.46) in awards
CITAD ta samu tallafi daga gidauniyar MacArthur game da allurar riga-kafin Korona
A ƙoƙarinta na ganin al’umma sun karɓi riga-kafin allurar riga-kafin cutar Korana a yankin arewacin Najeriya, gidauniyar MacArthur da ke ƙasar Amurka ta baiwa cibiya bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma CITAD, tallafin kuɗi domin cigaba da wayar da kan al’umma wajen karɓar riga-kafin cutar a yankin Arewacin Najeriya. Gidauniyar ta MacArthur ta sanar da
Gidauniyar MacArthur ta baiwa CITAD tallafi akan wayar da kan al’umma game da allurar riga-kafin Korona
Cibiya bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma CITAD, ta samu tallafin kuɗi daga gidauniyar MacArthur domin wayar da kan al’umma wajen karɓar allurar riga-kafin cutar Korana a faɗin Arewacin Najeriya. Gidauniyar ta MacArthur ta sanar da bayar da tallafin kuɗi kimanin Dalar Amurka miliyan 80 a matsayin taimokonta a wajen yaƙi da annobar korona da
COVID-19: MACARTHUR FOUNDATION AWARDS CITAD GRANT TO SUPPORT VACCINE ACCEPTANCE, ACCESS
By Abdallah el-Kurebe The John D. and Catherine T. MacArthur Foundation has awarded an “Equitable Recovery†grant, to the Centre for Information Technology and Development, CITAD, to support vaccine acceptance and access for marginalized groups in northern regions in Nigeria. The spokesperson of CITAD, Ali Sabo said “the grant is part of roughly $80 million
CITAD: STAKEHOLDERS WANT EXPEDITED ACTION ON NATIONAL COMMUNITY NETWORKS POLICY
By Abdallah el-Kurebe Participants rise from a civil society consultative meeting on community networks with a call on the federal government to expedite action on the development of national community networks. Community networks is a telecommunications infrastructure deployed and operated by a local group to meet their own communication needs and also a communications infrastructure,
CITAD in MacArthur Foundation`s $80m grant to promote vaccine acceptance
John D. and Catherine T. MacArthur Foundation has awarded the Center for Information Technology and Development (CITAD) a grant to promote access of vaccines for marginalized groups in northern regions in Nigeria. The grant is part of the roughly $80 million in awards MacArthur Foundation announced yesterday in support of the foundation’s Equitable Recovery
Kashi 40 Ne Na Ƴan Najeriya Ke Amfani Da Intanet – CITAD
Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma CITAD, ta koka akan yadda gwamnatin tarayyar Najeriya ta gaza haɗa wani adadi mai yawa na al’ummar ƙasar nan da fasahar intanet, wanda hakan zai ba su damar da za a dinga damawa da su a harkokin al’amuran ƙasar nan da ma abin da ya shafi duniya. Haka
Only 40% Of Nigerians are Connected to Internet – CITAD
By Hannatu Sulaiman Abba The Centre for Information technology and development (CITAD) as part of its project on Supporting Community-led Approaches to Addressing the Digital Divide in Nigeria which is part of larger project on community networks coordinated globally by the Association for Progressive Communications (APC) with support from the United Kingdom’s Foreign, Commonwealth and